an bayyana, bayyananne
Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of state. <> an bayyana, bayyananne. ce, faɗi, yin magana.
- More than 2,500 years ago, the prophet Jeremiah stated: “It does not belong to man who is walking even to direct his step.”
Fiye da shekara 2,500 da suka shige, annabi Irmiya ya ce: “Mutum kuwa ba shi da iko shi shirya tafiyarsa.” - He stated regarding Jesus: “He is a propitiatory sacrifice for our sins, yet not for ours [the small group] only but also for the whole world’s [the large group].” —1 John 2:2.
Ya yi magana game da Yesu: “shi ne kuwa fansar zunubanmu; ba kuwa ta namu kaɗai ba, amma ta duniya duka kuma.”—1 Yohanna 2:2. - German researchers stated that “more and more women are complaining about the addiction [of] their partners.”
Masu bincike a ƙasar Jamus sun faɗa cewa “mataye da yawa suna gunaguni cewa mazajensu sun shaƙu da yin amfani da Intane.”
- More than 2,500 years ago, the prophet Jeremiah stated: “It does not belong to man who is walking even to direct his step.”