Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of surround. <> kewaye, a kewaye. ritsa.
- and surrounded them with date-palms <> kuma Muka kewayesu da itãcen dabĩnai = kuma muka kewaye su da itacen dabinai --Qur'an 18:32
- He pretended to run away; the sheep pursued and surrounded him. . . . <> Yana musu wasan gudu; tumakin suka bi shi suka kewaye shi. . . . --jw.org