tabbatar da
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- trust, agree, admit, ensure, proved, be certain or make sure of, affirm, assert
- Synonym: amince
- Gwamnati Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 34 A harin Da Aka Kai Kudancin Kaduna [1] <> Gunmen Kill 34 in Northwest Nigeria, Officials confirmed.
- Theological significance: Asserts Allah's omnipresence and omniscience.
Ma'anar Tauhidi: Wannan aya tana tabbatar da cewa Allah yana gani kuma yana sane da dukkan ayyukan mutane. --Talk:Quran/96/14