Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafarki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. method, path, approach, ideology.

    1. Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
      Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ya game dukkan b'angarorin rayuwa --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

    2. Allàh yà bā mù tafarkī̀ madàidàicī!
      May God show us the right path! (Siratal Mustaqeem)

    3. Tafarkin Makisanci <> Marxist ideology.

    4. Tafarkin sauyi <> transition.

    5. Ka bi tafarkin [Annabi] Ibrahim. Kuma shi [Annabi Ibarahim] bai kasance daga mushrukai ba. <> Follow the faith of Abraham, the upright, who was not one of the polytheists.

    6. And nothing has prevented the people from believing when guidance came to them and from asking forgiveness of their Lord except that there [must] befall them the [accustomed] precedent (sunnatu) of the former peoples or that the punishment should come [directly] before them.
      And nothing prevents people from believing when guidance comes to them and from seeking their Lord’s forgiveness except ˹their demand˺ to meet the same fate of earlier deniers or that the torment would confront them face to face.

      Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga Ubangijinsu, fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i.
      Kuma, babu abinda ya hana mutane su yi imani a lokacin da shiriya ta zo musu, kuma su nemi gafara daga Ubangijinsu, sai tafarkin mutanen farko ya zo musu, ko kuma, azaba nau'i-nau'i sun zo musu.
      --Qur'an 18:55

  2. road, highway, course, path.
    1. And it took its course (sabilahu) into the sea amazingly
      Sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku, da mãmãki!" = Sai ta kama hanyanta komawa zuwa ruwa, ta garibi. --Quran 18:63

    2. But when they reached the junction between them, they forgot their fish, and it took its course into the sea, slipping away.
      To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma tafarkinsa a cikin tẽku kamar bĩga. = A lokacin da suka kai dam da wurin da magamar tsakaninsu, sai suka manta da kifinsu, sai ta kama hanyan komawa zuwa rafi, a labe. --Quran 18:61