Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tagari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also nagari
f
  1. a whole some (female) person, a good person, upright.
    1. 2 Wannan tsarin Doka, da ake kira Dokar Musa, ko kuma kawai “shari’a” “tsatsarka ce, mai-adalci kuwa, tagari ce.”
      2 That Law code, called the Mosaic Law, or simply “the Law,” was “holy and righteous and good.”

    2. (Matta 6:9) Ba domin shi ya ba mu rai ba kawai amma kuma domin yana so mu sami rayuwa tagari, kamar yadda uba mai ƙauna zai so ga yaransa.
      (Matthew 6:9) Not only does our life come from him but he wants the best life possible for us —just as any loving father would want for his children.