Noun
f
- matso ko fitar da nono daga hantsar dabba, musamman saniya. <> milking a cow/goat.
- ɗiban abu kaɗan daga cikakken buhu yadda ba za a gane ba. <> skimming off the top where it is hardly noticeable.
- samun dukiya ko wani amfani daga wani mutum ko jama'a.
Verb
- matsa
- An tatsa masa magani a ido.