Adjective / Siffa
Positive |
Comparative |
Superlative |
- wanda ya kasance mai godiya ne; abu ko mutumin da ya/ta gode
- Synonym: grateful
- Allah is Ash Shakur, The Ever-Thankful. The One Who accepts the minimum of good deeds from His servants and rewards them generously for these deeds. [1] <> Allah Maɗaukaki shi ne Sarki abin godewa, mai yiwa bayinsa muwafuka sannan kuma shi ne wanda yake sakamako akan 'yar ƙanƙanuwar ɗa'a, ya bada gwaggwaɓar daraja.