Homophones (kalmar da ake faɗa kamar haka)
Preposition
Preposition |
- To go through is to go into one side of something and come out the other side. <> zuwa ga/ta wata hanyar wani waje ko abu daga gefe zuwa gefe; ko wucewa daga farkon har ƙarshe
- hanyar samu
- I couldn't get through to you on the phone today <> yau, na kasa samun ka/ki a tarho.
- domin, saboda, because of
- Na samu aikin saboda ke <> I got the job through you.
- ƙarshen abu, gamawa <> continuing in time toward completion of (a process or period).
- Ba na ji zan taɓa gama saka kalmomi a ƙamusunnan <> I do not think that I will ever get through adding words to this dictionary.
Related words