- Forced, enforced, made it necessary, compel, imposing. <> wajabta ko matsa.
- Synonym: tilasa
- and had your lord willed, those on earth would have believed - all of them entirely. then, [ o muhammad ], would you compel the people in order that they become believers? <> kuma da ubangijinka ya so, da waɗanda suke a cikin ƙasa sun yi imani dukansu gaba ɗaya. shin, kai kana tilasta mutanene har su kasance masu imani? = [ 10:99 ] idan da ubangijinka ya so, dukan mutane a qasa da sun yi imani. shin, kana so ne ka tilasta wa mutane su zama mu'minai? --Qur'an 10:99
- We can make personal decisions without imposing our conscience on others (See paragraph 15) <> Za mu iya zaɓan abin da muke so ba tare da tilasta ma wasu su bi namu zaɓin ba (Ka duba sakin layi na 15) [1]
- An tilasta masa ya bar maganar. <> He was forced to drop the topic.