Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [2] Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [3]
How can I translate the time in Hausa? <> Ya zan fassara lokaci da Hausa?
How do you ask for the time in Hausa? <> Ya ake tambayar lokaci ne da Hausa?
At this time our own species, Homo sapiens, already walked the Earth in Africa. [4] A wannan zamani na cikakkun mutane, wadanda ake yi wa lakabi da Homo sapiens, tuni muke tafiya kan kasa a Afirka. [5]