Noun
- The plural form of tourist; more than one (kind of) tourist.
- Masu yawon buɗe ido da yawa suna zuwa Copán don ganin kangayen gine-ginen da aka yi zamanin Maya, amma Shaidun Jehobah a wurin suna taimaka wa mutane su kasance da bege game da gaba <> Many tourists come to Copán to see the pre-Columbian ruins, but Jehovah’s Witnesses there are helping people to look to the future
- Masu shela ’yan italiya da suke ikilisiyar yaren Caina suna yin wa’azi wa wasu ’yan Caina da suka zo yawon buɗe ido a birnin Roma. <> Italian publishers from the Chinese congregation speaking to tourists visiting the city of Rome.
- Masu yawon buɗe ido da yawa suna zuwan birnin Aveiro a arewacin Portugal don su ga tafkuna masu ban sha’awa da ake samun gishiri a ciki. <> Many tourists come to the city of Aveiro in northern Portugal to see the interesting salt evaporation ponds.