Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

troop

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

rundunar sojoji

Pronunciation

Noun

Singular
troop

Plural
troops

  1. (countable) A troop is a soldier. This word is mostly used in the plural. <> dakarun sojoji.
    And we did not send down any troops from the sky against his people after him, and we are not sending down (troops).
    Kuma ba mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutanensa, daga bayansa, kuma ba za mu kasance. masu saukarwa ba. = [ 36:28 ] kuma ba mu saukar a kan mutanensa, daga bayansa, wadansu runduna ba daga sama; kuma ba sai mun saukar da su ba. --Qur'an 36:28