Noun
Jam'i |
- (uncountable) The truth is an idea which is correct or accepted as correct. <> gaske, gaskiya: abu a ainihin yadda yake ko abin da aka tantance aka tabbatar
- Don't lie to me. Tell me the truth. <> Kada ka min ƙarya. Gaya min gaskiya.
- Sometimes, truth is stranger than fiction. <> Wani lokaci, gaskiya ta fi almarar.
- The honest truth is, we made a lot of mistakes on this job. <> Gaskiya dai mun aikata kura-kurai a kan aikin nan.