Noun
tū̀lū m (plural tūlunā̀, possessed form tū̀lun)
- makai wanda aka gina da yunb'u mai k'aramin baki, aka gasa don d'auko ruwa daga rafi ko rijiya. <> A water pot with a narrow neck that is shaped like a bottle gourd. [1]
- Da yamma, takan ɗauki tulu ta je rijiya don ta ɗebo ruwa.—Farawa 24:11, 15, 16. <> Early in the evening, she would hoist a vessel onto her shoulder and head off to the spring.—Genesis 24:11, 15, 16.
- 32 Sunan Wani da ya Bayyana a Littafi Mai Tsarki a Tulu na Dā <> 32 A Bible Name on an Ancient Jar
- (1 Bitrus 3:7) Ka yi tunanin yin amfani da tulu, babu shakka, yana saurin fashewa fiye da akushi. <> (1 Peter 3:7) Imagine handling a delicate porcelain vessel, obviously more fragile than a wooden one.
- mutum maras kunya. <> unabashed, immodest person.
- tulu mai santsin baya. watau kirarin da ake yi wa gwani. <> an epithet for an expert.
- wurin da aka sihirce don caca.
- wani irin kwaro mai lalata baba.
- tulun mowa: watau katon gululun mazari.