Noun
m
- mahaifin mutum namiji <> (countable) The father of a person is the man who is one of that person's parents.
- and forgive my father. indeed, he has been of those astray. <> "kuma ka gafarta wa ubana, lalle ne shi, ya kasance daga ɓatattu." = [ 26:86 ] "kuma ka gafarta wa babana, saboda ya kasance daga batattu." --Qur'an 26:86
- shugaba (ana haɗawa da wata kalma don samun ma'ana) <> a leader or head of something
- uban gida <> man of the house = head of household