Other spellings
Pronunciation
Audio (US) (file)
Noun
- (countable) A vapour is a cloudy or other matter in the air, like mist, steam or fumes. <> turiri = wani hayaƙi-hayaƙi wanda ke tashi daga ruwa ko abinci mai zafi, ko kuma daga abin da aka tsamo daga cikin ruwan zafi, ko wuta.
- (uncountable) Vapour is the gas of something that used to be liquid or solid. <> tiriri / turiri.
- When you heat up water, vapour appears <> Idan ka ɗimama ruwa, sai turiri ya fito.
- The Hebrew word for “vanity” literally means “breath” or “vapor” and suggests a lack of substance, permanence, or enduring value. <> Kalmar nan “banza” a Helenanci tana nufin “lumfashi” ko “tiriri” ko kuma abubuwa marasa jimrewa.
- Vapor treatment <> surace
Related words