Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

virtues

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
virtue

Plural
virtues

  1. The plural form of virtue; more than one (kind of) virtue. <> kirki; nagarta - kyawun abubuwa da ingancinsu. halaye ko ɗabi'u masu kyau.
    1. This will help us to recognize the virtues of our fellow believers, instead of focusing on their faults. <> Wannan zai taimake mu mu fahimci halayen ’yan’uwanmu masu kyau, maimakon mu dinga mai da hankali ga kasawarsu.
    2. (Romans 7:12) It promoted such virtues as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa halaye masu kyau kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.
    3. They often pay only lip service to virtues like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da ɗabi’u kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.


Google translation of virtues

falalan.

  1. (noun) nagarta <> virtue;