Verb
- ƙirga ko lissafta/yin lissafi <> adding, calculating, accounting, taking a census.
- Lissafi ko kuma nazari wata dabara ce wadda take taimaka ma Dan adam yin kidaya da sanin yawan abubuwa. [1]
- to recite, count or list out numbers, enumerate.
- In a revealing experiment with his English-German bilingual group, Athanasopoulos got them to recite strings of numbers out loud in either German or English. [2] <> A wani gwaji da Athanasopoulos ya gudanar kan masu jin Ingilishi da Jamusanci, ya kan sa su yi kidaya a bayyane da daya daga cikin harsunan biyun. [3]
Noun
f
- statistics, data, number, count, calculations
- None knows their count <> Babu wanda ya san ƙidayarsu.
Related
Google translation of ƙidaya
- (noun) statistics <> lissafi, ƙidaya;