Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

asiri

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
asiri

Jam'i
asirai or asirurruka

m

  1. secret, private <> abin da mutum ba ya so aji, gani, ko a sani.
    Hukumar Leken Asirin Amurka tana yiwa kasashen yammacin Turai da ofisoshinsu a Washington DC da ma New York samame ta sauraren hanyoyin sadarwa (Hausa audio)
  2. magic charm or spell (usually bad) <> magani irin su tsibbu ko makaru.
    Yadda ake karya asiri da tsafi da tsibbu da makaru da maita da sauran sharrin alhanu da mutane. [1]
  3. ganawa.

Derived Terms

  • ɗan/'yan leƙen asiri (spy/spies)