Yes, you young ones are blessed with strength and energy—real assets in praising Jehovah.
Hakika, matasa suna da ƙarfi da kuzari—abubuwa masu amfani wajen yabon Jehobah.
By investing in these truly precious assets, we ‘safely treasure up for ourselves a fine foundation for the future, in order to get a firm hold on the real life.’—1 Timothy 6:17-19.
Ta jarinta a waɗannan dukiya mai tamani, muna ‘ajiye wa kanmu tushe mai-kyau domin wokaci mai-zuwa, da za mu ruski rai wanda shi ke hakikanin rai.’—1 Timothawus 6:17-19. [1]