Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bazawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. scattering, dispersing, spreading.
    1. Masana sun yi gargadin cewa, Sauro zai kawo cututtuka masu dimbin yawa a Brittaniya - kamar cutar dake kashe lakka da cutar nan da sauron ke bazawa wadda ta samu usuli daga yankuna masu zafi. [1]
    2. Sai dai a Austiraliya da New Zealand, inda ake kiwata zomayen Turai, suna hayayyafa ne a ɗaukacin shekara, a wasu wuraren ma har 'ya'ya bakwai suke bazawa. [2]
See also baza