Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

baza

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. to disperse, spread out, spread, scatter <> watsa abu.
    Ya baza gari a rana.
    Baza labari = watsa labari.
    By those [winds] scattering [dust] dispersing <> Ina rantsuwa da iskoki masu baza ƙura --Qur'an 51:1
  2. put on display
    While this man displays fetishes that are said to have supernatural powers...
    Yayin da wannan mutumin ya baza wasu ƙasusuwa a gabansa wadanda aka ce suna da wani tasiri da ya wuce hankali. --bbchausa verticals/pics

Noun

Tilo
baza

Jam'i
babu (none)

f

  1. gezar ƙasan saƙaƙƙen zane ko gwado ko wani abu.
  2. gezar doki.
  3. tinƙaho da wani.
    Yana rawa da bazar wani. (wato yana taƙama da wani wanda yake ganin zai tsaya masa.)