Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
ji
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Verb
listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
feel, sense <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
and he sensed within himself apprehension, did Moses. sai Musa ya ji tsoro a cikin ransa. = [ 20:67 ] sai musa ya ji tsoro a cikin ransa. --Qur'an 20:67