Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

laƙabi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from lakabi)

label, nickname

Noun

Tilo
laƙabi

Jam'i
babu (none)

Singular
nickname

Plural
nicknames

m

  1. sunan mutum wanda yake bin suna na haƙiƙa. <> nickname, a name that a person goes by.
    1. Sunansa Abdu amma laƙabinsa Maikano. <> His real name is Abdu but he goes by Maikano.
    2. Over in Abuja, this woman celebrates during the Nigeria-Ghana match, nicknamed the "Jollof derby"...
      A can Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, wannan matar nan tana nuna farin ciki lokacin da ake buga wasan kwallon tsakanin 'yan Najeriya da na Ghana, da aka yi wa lakabi da "Jollof derby"... --bbchausa verticals/pics
  2. A nickname, alter-native name, or surname. (Cf. yanka.)
  3. laƙabta wa <> to label or nickname.
Contents