Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- A normal thing, or situation, is one that is not special. <> na yau da kullum, na kullum (an everyday thing), kamar kowa/komai, zaman jiki.
- normal working hours <> lokacin aiki na kullum
- he is a normal child like any other <> yaro ne kamar kowane yaro
- it is below normal <> bai isa ba
- this is our normal work <> wannan aikinmu ne na yau da kullum
- Yaya cikakkiyar lafiyar mutum ta jima'i take? [1] <> What is a ‘normal’ sex life? [2]
- A normal computer has a keyboard, and a screen.
- When someone is back to normal, he is healthier and no longer sick. <> wanda ya ji sauƙi, wanda ya warke, mai lafiya
- I am glad he is back to normal after one week of the flu. <> Ina farin ciki ya warke bayan famar da murar sati ɗaya da ya yi.
- (adverb) normally <> haka aka saba yinsa
Synonyms
Antonyms