Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- ɗauki mataki ko maida martani bayan wani abu ya faru, nuna ra'ayi, ko amsa abu; ɗauka, gani, kula <> (intransitive) If you react to a person or event, you do something because of the person or event.
- and her colleagues have studied how hens react when they see their chicks having air puffed at them – [1] <> da abokan aikinta sun yi nazari kan yadda kaji ke daukar mataki da zarar sun ga iska na kada wa 'yan tsaki [2]
- When someone shouts at you, you usually react by shouting back. <> Idan wani ya yi ma ihu kana yawancin maida martani da ihu kaima.
- How did she react to the news? <> Yaya ta ɗauki labarin?
- Only 3 persons reacted to the post! <> Mutum 3 ne kaɗai suka kula post ɗin!
- I don't react to his posts! <> Ba na kula post ɗinsa!
- (intransitive) If you react to a medicine or other substance, something happens in your body because of it. <> yadda jikin wani ya ɗauki magani; ɗauka
- How did her body react to the medicine? <> Ya ya jikinta ya ɗauki maganin?
- She reacts badly to asprin. Her skin becomes red all over her body.
- (intransitive) When two or more chemicals react, they combine to form new chemical compounds.
Related words
Google translation of react
Amsa.