- See also empathy
Noun
- A feeling of pity or sorrow for another person. <> taya wani wajen jin tausayi ko juyayi. jajantawa.
- Being able to understand and share the feelings of another person. <> Iya fahimtar baƙin cikin da ko wahalar da wani ke fuskanta.