Verb
- to stop or block, blocked (e.g. a drain) <> liƙe wata kafa ko han yin wani abu
- An toshe bakinsa da kuɗi
- Synonym: taushe
Noun
- drain
- abinda ya toshe
- So We put a seal on their ears for a number of years in the cave. <> Sai Muka saka abinda ya toshe kunnunwansu, a cikin kogon, shekaru masu yawa. = [ 18:11 ] sai muka rufe kunnuwarsu a cikin kogo na qudirin lambobin shekaru. --Qur'an 18:11