yi
- ya.
Verb
- to do or perform, done. <> aikata.
- made
- kai, ko isa, ko daidai; <> is equivalent, equals, comes to.
- ya yi Naira uku.
- dosa ko nufi;
- Synonym: yiwo
- ya yi yamma
- ƙoƙarta; <> try, attempt to
- sun yi su karya mu sun kasa
- faru, ko zo, ko zama; <> the arrival of something.
- duhu ya yi
- lokacin cin abinci ya yi, watau ya zo.
- gina ko naɗa <> establish, construct, bring about.
- ya yi gari (watau ya gina gari)
Noun
m