Verb
aikàtā | aikato | aikatau/aikatu
- do, doing, does, carry out (to fulfill), execute, perform <> yin wani abu
- However, they did not do so if the air was puffed near the chicks without actually disturbing them. [1] <> Sai dai ba sa aikata hakan idan iska na kadawa kusa da 'yan tsakin ta yadda ba za su dame su ba. [2]