Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Juma'a

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation

  • IPA: /'fraɪdeɪ/
  • (file)
  • (file)
  • Hausa

Proper noun

Singular
Friday

Plural
Fridays

Tilo
Juma'a

Jam'i
Ranakun Juma'a

Quran audio For Friday prayers.

f

  1. Friday
  2. The Friday prayer <> sallar da ake yi a ranar Juma'a a lokacin azahar.
    1. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan anyi kirã zuwã ga salla a rãnar Jumu'a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki.
      O you who have believed, when [the adhān] is called for the prayer on the day of Jumuʿah [ Friday ], then proceed to the remembrance of Allāh and leave trade. --Quran/62/9

    2. We went to the mosque on Friday. <> Mun je masallaci a ranar Jummah.


Days of the week in Hausa (edit)

Lahadi - Litinin - Talata - Laraba - Alhamis - Juma'a - Asabar

See also Template:days