Toggle menu
24K
661
183
157.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

when

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. yaushe?
    And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?” =
    And they say, "When is this promise, if you should be truthful?"
    Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? [1]
    Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [2]
    Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" [3]
    Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [4]
    Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai cika, idan ku masu gaskiya ne?’ [5]
    Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
    --Quran/36/48, Quran/67/25
  2. a lokacin da, yayin da, sa'ad da
    1. even when they have not found anything worth crowing about. [6] <> har ma a lokacin da ba su samu komai ba. [7]
  3. in da
    hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
    Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

Google translation of when

Yaushe, lokacin da.

  1. (conjunction) lokacin da <> when, while;
  2. (adverb) yaushe <> when;