More actions
Created page with "16 In 1946 a need was seen for a '''fresh''' Bible translation that took advantage of the latest scholarship and was not tainted by dogmas based on traditions of Christendom...." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
16 A shekara ta 1946 an ga ya kamata a sami '''sabuwar''' fassarar Littafi Mai Tsraki da za ta ƙunshi ƙarin ilimi da aka samu wadda koyarwa bisa al’adun Kiristendom ba su gurɓata ta ba. | 16 A shekara ta 1946 an ga ya kamata a sami '''sabuwar''' fassarar Littafi Mai Tsraki da za ta ƙunshi ƙarin ilimi da aka samu wadda koyarwa bisa al’adun Kiristendom ba su gurɓata ta ba. | ||

They will still keep on thriving during gray-headedness, fat and '''fresh''' they will continue to be.” —Psalm 92:12, 14. | They will still keep on thriving during gray-headedness, fat and '''fresh''' they will continue to be.” —Psalm 92:12, 14. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Za su yi ta ’ya’ya da tsufa a kai: Za su '''kasance''' cike da romo da ɗanyantaka.”—Zabura 92:12,14. | Za su yi ta ’ya’ya da tsufa a kai: Za su '''kasance''' cike da romo da ɗanyantaka.”—Zabura 92:12,14. | ||

What better means is there to keep '''fresh''' in mind the signs of the times and their meaning than to talk to others about them? | What better means is there to keep '''fresh''' in mind the signs of the times and their meaning than to talk to others about them? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Akwai wani abin da ke '''tunasar''' da mutum alamun zamani da ma’anarsu fiye da ka gaya wa wasu game da hakan? | Akwai wani abin da ke '''tunasar''' da mutum alamun zamani da ma’anarsu fiye da ka gaya wa wasu game da hakan? | ||

This gives me something '''fresh''' to meditate on during the day.” —Marie, baptized 1935. | This gives me something '''fresh''' to meditate on during the day.” —Marie, baptized 1935. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Wannan yana ba ni wani '''sabon''' abin da zan yi bimbini a kai a ranar.”—Marie, ta yi baftisma a shekara ta 1935. | Wannan yana ba ni wani '''sabon''' abin da zan yi bimbini a kai a ranar.”—Marie, ta yi baftisma a shekara ta 1935. | ||

We therefore urge all baptized males to take a '''fresh''' look at their circumstances and ask themselves, ‘If I am not a ministerial servant or an elder, should I analyze the reasons why I am not serving?’ | We therefore urge all baptized males to take a '''fresh''' look at their circumstances and ask themselves, ‘If I am not a ministerial servant or an elder, should I analyze the reasons why I am not serving?’ | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Saboda haka, muna ariritar maza da suka yi baftisma su '''sake''' bincika yanayinsu kuma su tambayi kansu, ‘Idan ni ba bawa mai hidima ba ko kuma dattijo, waɗanne dalilai ne suka sa ba ni da wannan hakkin?’ | Saboda haka, muna ariritar maza da suka yi baftisma su '''sake''' bincika yanayinsu kuma su tambayi kansu, ‘Idan ni ba bawa mai hidima ba ko kuma dattijo, waɗanne dalilai ne suka sa ba ni da wannan hakkin?’ | ||

The prophet has '''fresh''' in mind the Edomites’ recent acts of violence against the sons of Jacob —the Israelites. | The prophet has '''fresh''' in mind the Edomites’ recent acts of violence against the sons of Jacob —the Israelites. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Annabin ya tuna muguntar da Edomawa suka yi wa ’ya’yan Yakubu, wato, Isra’ilawa. | Annabin ya tuna muguntar da Edomawa suka yi wa ’ya’yan Yakubu, wato, Isra’ilawa. | ||

It is like a breath of '''fresh''' air.” | It is like a breath of '''fresh''' air.” | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Yana kama da '''sheƙar''' iska '''mai''' daɗi.” | Yana kama da '''sheƙar''' iska '''mai''' daɗi.” | ||

Were it not for Jehovah’s goodness in designing this earth with its ever-recycling '''fresh''' water supply and “fruitful seasons” to produce an abundance of food, there would be no meals. | Were it not for Jehovah’s goodness in designing this earth with its ever-recycling '''fresh''' water supply and “fruitful seasons” to produce an abundance of food, there would be no meals. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Idan ba don Jehovah cikin nagartarsa ya zana tsarin kewaya na '''ruwa''' na wannan duniya ba, da kuma ‘damina mai albarka’ ta ba da yalwar abinci ba, da babu jibi. | Idan ba don Jehovah cikin nagartarsa ya zana tsarin kewaya na '''ruwa''' na wannan duniya ba, da kuma ‘damina mai albarka’ ta ba da yalwar abinci ba, da babu jibi. | ||

8 Take a '''Fresh''' Look: Personal circumstances often change. | 8 Take a '''Fresh''' Look: Personal circumstances often change. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
8 Ka '''Sake Bincike''' Yanayin Ka: Yanayin mu yakan canjawa. | 8 Ka '''Sake Bincike''' Yanayin Ka: Yanayin mu yakan canjawa. | ||

<nowiki>*</nowiki> And a review of past “Questions From Readers” published in The Watchtower would surely lead you to a '''fresh''' understanding of certain texts. | <nowiki>*</nowiki> And a review of past “Questions From Readers” published in The Watchtower would surely lead you to a '''fresh''' understanding of certain texts. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
<nowiki>*</nowiki> Bincika “Tambayoyi Daga Masu Karatu” da ke cikin Hasumiyar Tsaro, zai ba ka '''sabuwar'''fahimin waɗansu nassosi. | <nowiki>*</nowiki> Bincika “Tambayoyi Daga Masu Karatu” da ke cikin Hasumiyar Tsaro, zai ba ka '''sabuwar'''fahimin waɗansu nassosi. | ||

These simple techniques keep the learning process '''fresh''' and meaningful for both you and your children. | These simple techniques keep the learning process '''fresh''' and meaningful for both you and your children. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Waɗannan hanyoyi masu sauƙi suna sa tsarin koyo ya yi '''daɗi''' kuma ya kasance da ma’ana a gare ka da kuma yaranka. | Waɗannan hanyoyi masu sauƙi suna sa tsarin koyo ya yi '''daɗi''' kuma ya kasance da ma’ana a gare ka da kuma yaranka. | ||

Tertullian wrote: “Consider those who with greedy thirst, at a show in the arena, take the '''fresh'''blood of wicked criminals . . . and carry it off to heal their epilepsy.” | Tertullian wrote: “Consider those who with greedy thirst, at a show in the arena, take the '''fresh'''blood of wicked criminals . . . and carry it off to heal their epilepsy.” | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Tertullian ya rubuta: “Ka yi la’akari da waɗanda suke haɗama, a wani wasa, suka ɗebi jinin mugaye masu laifi . . . suka tafi da shi domin su warkar da farfaɗiyarsu.” | Tertullian ya rubuta: “Ka yi la’akari da waɗanda suke haɗama, a wani wasa, suka ɗebi jinin mugaye masu laifi . . . suka tafi da shi domin su warkar da farfaɗiyarsu.” | ||

Rather than simply repeating what they have heard before, help them to look at the topic from a '''fresh''' perspective. | Rather than simply repeating what they have heard before, help them to look at the topic from a '''fresh''' perspective. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Maimakon ka gaya musu abin da suka sani a dā, ka taimaka musu su fahimci batun a wata '''hanya'''dabam. | Maimakon ka gaya musu abin da suka sani a dā, ka taimaka musu su fahimci batun a wata '''hanya'''dabam. | ||

Tertullian noted that in an effort to cure epilepsy, some pagans consumed '''fresh''' blood. | Tertullian noted that in an effort to cure epilepsy, some pagans consumed '''fresh''' blood. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Tertullian ya lura cewa a ƙoƙarin warkar da farfaɗiya, wasu arna sun '''sha''' jini. | Tertullian ya lura cewa a ƙoƙarin warkar da farfaɗiya, wasu arna sun '''sha''' jini. | ||

Although noting that Jesus had used wine during the Lord’s Supper, for a time the Watch Tower recommended instead the juice of '''fresh''' grapes or cooked raisins, so as not to tempt those “weak in the flesh.” | Although noting that Jesus had used wine during the Lord’s Supper, for a time the Watch Tower recommended instead the juice of '''fresh''' grapes or cooked raisins, so as not to tempt those “weak in the flesh.” | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Ko da yake sun san cewa Yesu ya yi amfani da ruwan inabi a lokacin Jibin Ubangiji, Hasumiyar Tsaro ta ce a yi amfani da ruwan lemun inabi ko kuma na '''busashen lemun''' inabi da aka dafa a maimakon ruwan inabi tsantsa don kada a sa waɗanda ba za su iya kame kansu ba cikin jaraba. | Ko da yake sun san cewa Yesu ya yi amfani da ruwan inabi a lokacin Jibin Ubangiji, Hasumiyar Tsaro ta ce a yi amfani da ruwan lemun inabi ko kuma na '''busashen lemun''' inabi da aka dafa a maimakon ruwan inabi tsantsa don kada a sa waɗanda ba za su iya kame kansu ba cikin jaraba. | ||

Or we could vary our presentation so as to have a '''fresh''' approach. | Or we could vary our presentation so as to have a '''fresh''' approach. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Ko kuma za mu iya bambanta gabatarwarmu domin mu samu sabuwar hanyar '''yin mahawwara'''. | Ko kuma za mu iya bambanta gabatarwarmu domin mu samu sabuwar hanyar '''yin mahawwara'''. | ||

Good lighting and '''fresh''' air may help you to get the most from your reading. | Good lighting and '''fresh''' air may help you to get the most from your reading. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Ka nemi wurin da '''akwai''' haske da kuma iska mai daɗi, hakan zai sa ka amfana sosai daga karatun. | Ka nemi wurin da '''akwai''' haske da kuma iska mai daɗi, hakan zai sa ka amfana sosai daga karatun. | ||

“My desire is to learn and develop '''fresh''' lines of reasoning to use in my ministry and at other times, so that I can express myself clearly about Bible truths. | “My desire is to learn and develop '''fresh''' lines of reasoning to use in my ministry and at other times, so that I can express myself clearly about Bible truths. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Ta ce: “Muradi na shi ne na koya kuma na samu '''sabuwar''' hanyar yin '''mahawwara''' da mutane a hidima da kuma a wasu lokatai, don na samu na bayyana gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai ga mutane. | Ta ce: “Muradi na shi ne na koya kuma na samu '''sabuwar''' hanyar yin '''mahawwara''' da mutane a hidima da kuma a wasu lokatai, don na samu na bayyana gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai ga mutane. | ||

He then served them '''fresh''' fish and bread. | He then served them '''fresh''' fish and bread. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Sai ya ba su '''gasashen''' kifi da burodi. | Sai ya ba su '''gasashen''' kifi da burodi. | ||

Those at a feast would likely have been offered grapes —'''fresh''', dried, or in the form of wine. | Those at a feast would likely have been offered grapes —'''fresh''', dried, or in the form of wine. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Wataƙila akan ba waɗanda suke wajen biki inabi, '''ɗanye''' ko '''busashe''', ko kuma wanda aka mai da ruwan anab. | Wataƙila akan ba waɗanda suke wajen biki inabi, '''ɗanye''' ko '''busashe''', ko kuma wanda aka mai da ruwan anab. | ||

Even a '''fresh''' coat of paint would not change the fact that the house is not structurally sound. | Even a '''fresh''' coat of paint would not change the fact that the house is not structurally sound. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Ko '''sabon''' fenti ba zai canja gaskiyar cewa gidan ba shi da ƙarfi ba. | Ko '''sabon''' fenti ba zai canja gaskiyar cewa gidan ba shi da ƙarfi ba. | ||

6 After the waters of the Flood receded, mankind had a '''fresh''' start. | 6 After the waters of the Flood receded, mankind had a '''fresh''' start. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
6 Bayan da ruwan Rigyawan ya bushe, mutane suka soma '''sabuwar rayuwa'''. | 6 Bayan da ruwan Rigyawan ya bushe, mutane suka soma '''sabuwar rayuwa'''. | ||

An Exciting and '''Fresh''' Approach to Public Witnessing | An Exciting and '''Fresh''' Approach to Public Witnessing | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Sabuwar Hanya Mai Ban '''Sha’awa na''' Yin Wa’azi ga Jama’a | Sabuwar Hanya Mai Ban '''Sha’awa na''' Yin Wa’azi ga Jama’a | ||

(Psalm 45:2; Genesis 49:21) Jesus fulfilled those prophecies by keeping his message '''fresh''' and alive, using “winsome words” as he taught the truths he so loved. | (Psalm 45:2; Genesis 49:21) Jesus fulfilled those prophecies by keeping his message '''fresh''' and alive, using “winsome words” as he taught the truths he so loved. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
(Zabura 45:2; Farawa 49:21) Yesu ya cika waɗannan annabce-annabce ta sa saƙonsa ya '''kasance''' da marmari kuma a bayyane, ya yi amfani da “zantattukan alheri” sa’ad da yake koyar da gaskiya da yake so sosai. | (Zabura 45:2; Farawa 49:21) Yesu ya cika waɗannan annabce-annabce ta sa saƙonsa ya '''kasance''' da marmari kuma a bayyane, ya yi amfani da “zantattukan alheri” sa’ad da yake koyar da gaskiya da yake so sosai. | ||

14 When '''fresh''' understanding of the Scriptures is opened to us, do we not feel happy because of the way it strengthens our faith? | 14 When '''fresh''' understanding of the Scriptures is opened to us, do we not feel happy because of the way it strengthens our faith? | ||
Line 147: | Line 147: | ||
14 Sa’ad da aka bayyana mana '''sabuwar''' ma’anar waɗansu Nassosi, muna yin farin ciki saboda yadda suke ƙarfafa bangaskiyarmu. | 14 Sa’ad da aka bayyana mana '''sabuwar''' ma’anar waɗansu Nassosi, muna yin farin ciki saboda yadda suke ƙarfafa bangaskiyarmu. | ||