Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gini: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 9: Line 9:
[[gini]]/[[gina]]
[[gini]]/[[gina]]
# to [[construct]], [[build]], [[do]]
# to [[construct]], [[build]], [[do]]
#:''and you will see barefooted, naked destitute shepherds competing in '''[[constructing]]''' lofty buildings.'' <> kuma zaku ga marasa takalma tsiraru masu kiyon dabbobi suna '''[[yin gini]]''' masu tsayi.
#:''and you will see barefooted, naked destitute shepherds competing in '''[[constructing]]''' lofty buildings.'' <> kuma zaku ga marasa takalma tsiraru masu kiyon dabbobi suna '''[[yin gini]]''' masu tsayi. --[[40 Hadiths]]


[[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 03:38, 12 February 2022

Noun

Tilo
gini

Jam'i
gine-gine

m

  1. wurin da aka gina; ɗora bulo wani kan wani tare da yaɓe da sumunti (cement) don tayar da gida ko katanga ko ɗaki. <> a constructed building; construction.
  2. haƙan rami <> a ditch, den or hole.
  3. wani irin babban kifi. <> a type of a large fish.

Verb

gini/gina

  1. to construct, build, do
    and you will see barefooted, naked destitute shepherds competing in constructing lofty buildings. <> kuma zaku ga marasa takalma tsiraru masu kiyon dabbobi suna yin gini masu tsayi. --40 Hadiths