More actions
No edit summary |
No edit summary |

(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 6: | Line 6: | ||
##'' '''Tafarkin''' Makisanci'' <> Marxist '''[[ideology]]'''.

| ##'' '''Tafarkin''' Makisanci'' <> Marxist '''[[ideology]]'''.

##'' '''Tafarkin''' [[sauyi]]'' <> [[transition]].

| ##'' '''Tafarkin''' [[sauyi]]'' <> [[transition]].

##''And nothing has prevented the people from believing when guidance came to them and from asking forgiveness of their Lord except that there [must] befall them '''the [accustomed] precedent (sunnatu)''' of the former peoples or that the punishment should come [directly] before them.
And nothing prevents people from believing when guidance comes to them and from seeking their Lord’s forgiveness except ˹their demand˺ to meet '''the same fate''' of earlier deniers or that the torment would confront them face to face.''
Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga Ubangijinsu, fãce [[hanyar]] farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i | ##''Ka bi '''[[tafarkin]]''' [Annabi] Ibrahim. Kuma shi [Annabi Ibarahim] bai kasance daga mushrukai ba.'' <> Follow the '''[[faith]]''' of Abraham, the upright, who was not one of the polytheists.

##''And nothing has prevented the people from believing when guidance came to them and from asking forgiveness of their Lord except that there [must] befall them '''the [accustomed] precedent (sunnatu)''' of the former peoples or that the punishment should come [directly] before them.
And nothing prevents people from believing when guidance comes to them and from seeking their Lord’s forgiveness except ˹their demand˺ to meet '''the same fate''' of earlier deniers or that the torment would confront them face to face.''
Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga Ubangijinsu, fãce [[hanyar|'''hanyar''']] farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i.
Kuma, babu abinda ya hana mutane su yi imani a lokacin da shiriya ta zo musu, kuma su nemi gafara daga Ubangijinsu, sai '''[[tafarkin]]''' mutanen farko ya zo musu, ko kuma, azaba nau'i-nau'i sun zo musu.
--[https://quran.com/18:55 Qur'an 18:55]

# [[road]], [[highway]], [[course]], [[path]]. {{syn|hanya|titi}} | # [[road]], [[highway]], [[course]], [[path]]. {{syn|hanya|titi}} | ||
##''And it took its '''course (sabilahu)''' into the sea amazingly''
Sai ya kama '''[[tafarkinsa]]''' a cikin tẽku, da mãmãki!" = Sai ta kama '''[[hanya]]nta''' komawa zuwa ruwa, ta garibi. --Quran 18:63

| ##''And it took its '''course (sabilahu)''' into the sea amazingly''
Sai ya kama '''[[tafarkinsa]]''' a cikin tẽku, da mãmãki!" = Sai ta kama '''[[hanya]]nta''' komawa zuwa ruwa, ta garibi. --Quran 18:63

##''But when they reached the junction between them, they forgot their fish, and it took its '''[[course]]''' into the sea, slipping away.''
To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma '''[[tafarkinsa]]''' a cikin tẽku kamar bĩga. = A lokacin da suka kai dam da wurin da magamar tsakaninsu, sai suka manta da kifinsu, sai ta kama '''hanyan''' komawa zuwa rafi, a labe. --Quran 18:61 | ##''But when they reached the junction between them, they forgot their fish, and it took its '''[[course]]''' into the sea, slipping away.''
To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma '''[[tafarkinsa]]''' a cikin tẽku kamar bĩga. = A lokacin da suka kai dam da wurin da magamar tsakaninsu, sai suka manta da kifinsu, sai ta kama '''hanyan''' komawa zuwa rafi, a labe. --Quran 18:61 |
Latest revision as of 18:08, 13 February 2022
m
- method, path, approach, ideology.
- Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ya game dukkan b'angarorin rayuwa --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind - Allàh yà bā mù tafarkī̀ madàidàicī!
May God show us the right path! (Siratal Mustaqeem) - Tafarkin Makisanci <> Marxist ideology.
- Tafarkin sauyi <> transition.
- Ka bi tafarkin [Annabi] Ibrahim. Kuma shi [Annabi Ibarahim] bai kasance daga mushrukai ba. <> Follow the faith of Abraham, the upright, who was not one of the polytheists.
- And nothing has prevented the people from believing when guidance came to them and from asking forgiveness of their Lord except that there [must] befall them the [accustomed] precedent (sunnatu) of the former peoples or that the punishment should come [directly] before them.
And nothing prevents people from believing when guidance comes to them and from seeking their Lord’s forgiveness except ˹their demand˺ to meet the same fate of earlier deniers or that the torment would confront them face to face.
Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga Ubangijinsu, fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i.
Kuma, babu abinda ya hana mutane su yi imani a lokacin da shiriya ta zo musu, kuma su nemi gafara daga Ubangijinsu, sai tafarkin mutanen farko ya zo musu, ko kuma, azaba nau'i-nau'i sun zo musu.
--Qur'an 18:55
- Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
- road, highway, course, path.
- And it took its course (sabilahu) into the sea amazingly
Sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku, da mãmãki!" = Sai ta kama hanyanta komawa zuwa ruwa, ta garibi. --Quran 18:63 - But when they reached the junction between them, they forgot their fish, and it took its course into the sea, slipping away.
To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma tafarkinsa a cikin tẽku kamar bĩga. = A lokacin da suka kai dam da wurin da magamar tsakaninsu, sai suka manta da kifinsu, sai ta kama hanyan komawa zuwa rafi, a labe. --Quran 18:61
- And it took its course (sabilahu) into the sea amazingly