Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/092 Telegram nudes: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "{| class="wikitable" |+ ! !Telegram: Where women's nudes are shared without consent [https://www.bbc.com/news/world-60303769] !Telegram ya zama dandalin yaɗa hotunan..."
 
No edit summary
 
(8 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
{| class="wikitable"
{| class="wikitable"
|+
|+
|}
<nowiki><small> --[[bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes]]</nowiki><nowiki></small></nowiki>
{| class="wikitable"
!
!
!Telegram: Where women's nudes are [[shared]] without consent [https://www.bbc.com/news/world-60303769]
!Telegram: Where women's nudes are [[shared]] without consent [https://www.bbc.com/news/world-60303769][https://twitter.com/BBCWorld/status/1493739831364521989]
!Telegram ya zama dandalin [[yaɗa]] hotunan tsiraicin mata ba da izininsu ba [https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-60400382?xtor=AL-73-%5Bpartner%5D-%5Bbbc.news.twitter%5D-%5Bheadline%5D-%5Bhausa%5D-%5Bbizdev%5D-%5Bisapi%5D&at_custom2=twitter&at_campaign=64&at_custom1=%5Bpost+type%5D&at_custom3=BBC+Hausa&at_custom4=C58050B8-8FA6-11E][https://twitter.com/bbchausa/status/1494160941323280387]
!Telegram ya zama dandalin [[yaɗa]] hotunan tsiraicin mata ba da izininsu ba [https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-60400382?xtor=AL-73-%5Bpartner%5D-%5Bbbc.news.twitter%5D-%5Bheadline%5D-%5Bhausa%5D-%5Bbizdev%5D-%5Bisapi%5D&at_custom2=twitter&at_campaign=64&at_custom1=%5Bpost+type%5D&at_custom3=BBC+Hausa&at_custom4=C58050B8-8FA6-11E][https://twitter.com/bbchausa/status/1494160941323280387]
|-
|-
|
|1.
|
|A BBC [[investigation]] has [[found]] that women's [[intimate]] pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a [[massive]] scale, on the [[social media]] [[app]] Telegram.
|
|Wani [[binciken]] BBC ya gano cewa ana yada [[hotunan]] [[tsiraicin]] mata masu tarin yawa a [[manahajar]] [[sada zumunta]] na Telegram don [[cin zarafin|cin zarafinsu]], da ci da ceto da kunyatar da su.
|-
|2.
|[[warning|WARNING]]: THIS [[article|ARTICLE]] [[contains|CONTAINS]] [[content|CONTENT]] OF A SEXUAL NATURE
|[[gargadi|GARGADI]]: [[malakar|MAKALAR]] NA [[ƙunshe|KUNSHE]] DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I
|-
|3.
|In the split second Sara found out a [[nude]] [[photo]] of her had been [[leaked]] and shared on Telegram, her life [[changed]].
|Cikin 'yan [[dakikoki]] bayan da Sara ta gano cewa an [[yada]] [[hoton]] [[tsiraicin|tsiraicinta]] a Telegram, rayuwarta ta sauya.
|-
|4.
|Her Instagram and Facebook profiles had been added, and her phone number included.
|An kuma kara da shafukanta na Instagram da Facebook da kuma lambar wayarta.
|-
|5.
|Suddenly she was being contacted by unknown men asking for more pictures.
|Ba tare da ɓata lokaci ba kuma wasu mutune da ba ta san ko su wanene ba suka tuntubeta suna neman karin wasu hotunan.
|-
|6.
|"They made me feel like I was a prostitute because [they believed] I'd shared intimate pictures of myself.
|"Sun saka ni jin kamar ni karuwa ce saboda [sun yi amanna] ni ce na yada hotunan tsiraici na,
|-
|7.
|It meant I had no value as a woman," she says.
|Hakan na nufin ba ni da wata daraja a matsayina na mace," ta ce.
|-
|8.
|Sara stopped going out after her images were shared on Telegram
|Sara ta daina fita bainar jama'a bayan da aka yaɗa hotunan tsiraicinta
|-
|9.
|Sara, not her real name, had shared the photo with one person,
|Sara, ba sunanta na gaskiya ba, ta yada hoton da ta dauka ita da wani,
|-
|-
|
|10.
|
|but it had ended up in a Telegram group with 18,000 followers, many from her neighbourhood in Havana, Cuba.
|
|amma sai ga shi ya fita a cikin shafin kungiyar Telegram mai mabiya 18,000, akasari daga unguwarsu a Havana, kasar Cuba.
|-
|-
|
|11.
|
|
|
|
|}
|}
[[Category:BBCHausa_Verticals]]