bbchausa verticals/092 Telegram nudes
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
<small> --[[bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes]]</small>
| Telegram: Where women's nudes are shared without consent [1][2] | Telegram ya zama dandalin yaɗa hotunan tsiraicin mata ba da izininsu ba [3][4] | |
|---|---|---|
| 1. | A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram. | Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. |
| 2. | WARNING: THIS ARTICLE CONTAINS CONTENT OF A SEXUAL NATURE | GARGADI: MAKALAR NA KUNSHE DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I |
| 3. | In the split second Sara found out a nude photo of her had been leaked and shared on Telegram, her life changed. | Cikin 'yan dakikoki bayan da Sara ta gano cewa an yada hoton tsiraicinta a Telegram, rayuwarta ta sauya. |
| 4. | Her Instagram and Facebook profiles had been added, and her phone number included. | An kuma kara da shafukanta na Instagram da Facebook da kuma lambar wayarta. |
| 5. | Suddenly she was being contacted by unknown men asking for more pictures. | Ba tare da ɓata lokaci ba kuma wasu mutune da ba ta san ko su wanene ba suka tuntubeta suna neman karin wasu hotunan. |
| 6. | "They made me feel like I was a prostitute because [they believed] I'd shared intimate pictures of myself. | "Sun saka ni jin kamar ni karuwa ce saboda [sun yi amanna] ni ce na yada hotunan tsiraici na, |
| 7. | It meant I had no value as a woman," she says. | Hakan na nufin ba ni da wata daraja a matsayina na mace," ta ce. |
| 8. | Sara stopped going out after her images were shared on Telegram | Sara ta daina fita bainar jama'a bayan da aka yaɗa hotunan tsiraicinta |
| 9. | Sara, not her real name, had shared the photo with one person, | Sara, ba sunanta na gaskiya ba, ta yada hoton da ta dauka ita da wani, |
| 10. | but it had ended up in a Telegram group with 18,000 followers, many from her neighbourhood in Havana, Cuba. | amma sai ga shi ya fita a cikin shafin kungiyar Telegram mai mabiya 18,000, akasari daga unguwarsu a Havana, kasar Cuba. |
| 11. |