No edit summary |
No edit summary |
||
(4 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 2: | Line 2: | ||
|+ | |+ | ||
|} | |} | ||
<small>--[[bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes]]</small> | <nowiki><small> --[[bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes]]</nowiki><nowiki></small></nowiki> | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" | ||
! | ! | ||
Line 9: | Line 9: | ||
|- | |- | ||
|1. | |1. | ||
|A BBC [[investigation]] has [[found]] that women's [[intimate]] pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media [[app]] Telegram. | |A BBC [[investigation]] has [[found]] that women's [[intimate]] pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a [[massive]] scale, on the [[social media]] [[app]] Telegram. | ||
|Wani [[binciken]] BBC ya gano cewa ana yada [[hotunan]] [[tsiraicin]] mata masu tarin yawa a [[manahajar]] sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. | |Wani [[binciken]] BBC ya gano cewa ana yada [[hotunan]] [[tsiraicin]] mata masu tarin yawa a [[manahajar]] [[sada zumunta]] na Telegram don [[cin zarafin|cin zarafinsu]], da ci da ceto da kunyatar da su. | ||
|- | |- | ||
| | |2. | ||
| | |[[warning|WARNING]]: THIS [[article|ARTICLE]] [[contains|CONTAINS]] [[content|CONTENT]] OF A SEXUAL NATURE | ||
| | |[[gargadi|GARGADI]]: [[malakar|MAKALAR]] NA [[ƙunshe|KUNSHE]] DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I | ||
|- | |- | ||
| | |3. | ||
|In the split second Sara found out a [[nude]] [[photo]] of her had been [[leaked]] and shared on Telegram, her life [[changed]]. | |||
|Cikin 'yan [[dakikoki]] bayan da Sara ta gano cewa an [[yada]] [[hoton]] [[tsiraicin|tsiraicinta]] a Telegram, rayuwarta ta sauya. | |||
|- | |||
|4. | |||
|Her Instagram and Facebook profiles had been added, and her phone number included. | |||
|An kuma kara da shafukanta na Instagram da Facebook da kuma lambar wayarta. | |||
|- | |||
|5. | |||
|Suddenly she was being contacted by unknown men asking for more pictures. | |||
|Ba tare da ɓata lokaci ba kuma wasu mutune da ba ta san ko su wanene ba suka tuntubeta suna neman karin wasu hotunan. | |||
|- | |||
|6. | |||
|"They made me feel like I was a prostitute because [they believed] I'd shared intimate pictures of myself. | |||
|"Sun saka ni jin kamar ni karuwa ce saboda [sun yi amanna] ni ce na yada hotunan tsiraici na, | |||
|- | |||
|7. | |||
|It meant I had no value as a woman," she says. | |||
|Hakan na nufin ba ni da wata daraja a matsayina na mace," ta ce. | |||
|- | |||
|8. | |||
|Sara stopped going out after her images were shared on Telegram | |||
|Sara ta daina fita bainar jama'a bayan da aka yaɗa hotunan tsiraicinta | |||
|- | |||
|9. | |||
|Sara, not her real name, had shared the photo with one person, | |||
|Sara, ba sunanta na gaskiya ba, ta yada hoton da ta dauka ita da wani, | |||
|- | |||
|10. | |||
|but it had ended up in a Telegram group with 18,000 followers, many from her neighbourhood in Havana, Cuba. | |||
|amma sai ga shi ya fita a cikin shafin kungiyar Telegram mai mabiya 18,000, akasari daga unguwarsu a Havana, kasar Cuba. | |||
|- | |||
|11. | |||
| | | | ||
| | | |