Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaɓe: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary

(7 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Noun ==
== Noun ==
{{suna|zaɓe|zaɓuɓɓuka}}
{{suna|zaɓe|zaɓuɓɓuka|zaɓuka}}
''m''[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
''m''[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# an [[election]], a [[vote]] <> [[ƙuri'a]] da ake jefawa don sanin wanda ya fi rinjaye a takara.
# an [[election]], a [[vote]] <> [[ƙuri'a]] da ake jefawa don sanin wanda ya fi rinjaye a takara.
#: ''Abeyesinghe gave chickens the '''option''' of pecking one key,  [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Abeyesinghe ya bai wa kaji '''zabin''' tsattsaga kwaya guda,  [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]''
#: ''Abeyesinghe gave chickens the '''option''' of pecking one key,  [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Abeyesinghe ya bai wa kaji '''zabin''' tsattsaga kwaya guda,  [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]''
# [[choice]], [[option]].
# [[choice]], [[option]], [[selection]].
# [[polls]]

== Verb ==
== Verb ==
[[zaɓe]] | [[zaɓa]] | [[zaɓi]] | [[zaɓo]]
[[zaɓe]] | [[zaɓa]] | [[zaɓi]] | [[zaɓo]] | [[zaɓu]]
# [[choosing]], [[electing]], [[voting]]; to [[select]], [[choose]], [[pick]] something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu. {{syn|ware}}
# [[choosing]], [[electing]], [[voting]]; to [[select]], [[choose]], [[pick]] something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu. {{syn|ware|ɗauko}}

===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[zaba]]===
# [[zaba]]. <> [[choices]].
## ''Mun ga sakamakon abin da suka zaba a rayuwa. <> We see the outcome of their choices in life.
## ''21 Wannan yana nufi ne cewa, Allah ya riga ya ga abin da za ka zaba a rayuwarka? <> 21 Does this mean, though, that God has already foreseen the choices you will make in life?
## ''21, 22. (a) Me ya sa babu tushen cewa Jehovah ya riga ya ga dukan abin da za ka zaba a rayuwa? <> 21, 22. (a) Why is there no basis for concluding that Jehovah has foreseen all the choices you will make in life?
# [[zaba]], [[zabe]], [[zaɓe]]. <> [[chosen]].
## ''And We had '''chosen''' him in this world, and indeed he, in the Hereafter, will be among the righteous. <> Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun '''zaɓe''' shi, a cikin dũniya, kuma lalle ne shi, a cikin Lãhira, haƙĩƙa, yana daga sãlihai. = [2:130] Mun '''zabe''' shi a nan duniya kuma a lahira yana daga cikin salihai.'' --[[Qur'an]] 2:130
## ''11 Har a yanayi mafi kyau ma, al’umma da Jehovah ya zaba ta Isra’ila ta dā ta nuna tsarkaka kadan ne kawai na kungiyar Allah ta samaniya. <> 11 At its best, Jehovah’s chosen nation of ancient Israel could provide only a dim reflection of the holiness of God’s heavenly organization.
## ''Su ne mutane kaɗan da aka zaba su yi mulki da Kristi a sama. <> They are the limited number of humans chosen to rule with Christ in the heavens.
## ''A cikin karnuka, maza da mata—da aka zaba daga dukan launin fata, harsuna, da kuma wurare dabam dabam—an nada su. <> Over the centuries, both men and women—chosen from all races, languages, and backgrounds—have been anointed.
## ''Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama 'a na kasarsu , ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa wadanda ya zaba cikin yanci . <> Everyone has the right to take part in the government of his country , directly or through freely chosen representatives .
# [[zaba]], [[so]]. <> [[chose]].
## ''And his Lord '''chose''' him and made him of the righteous. <> Sai Ubangijinsa Ya zãɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutãnen kirki. = Amma sai Ubangijinsa Ya '''so''' shi, Ya sanya shi a cikin salihai.'' --[[Qur'an]] 68:50
## ''Hikimar Jehovah ta bayyana har a cikin abin da ya zaba ba zai hada cikin Kalmarsa ba. <> Jehovah’s wisdom is seen even in what he chose to leave out of his Word.
## ''Amma, ka lura da tambayar da ya zaba ya yi: “Ga shi, sa’anda na zo wurin ’ya’yan Isra’ila, na ce musu, Allah na ubanninku ya aike ni gareku, su kuma sun ce mini, Wāne sunansa? <> Note, though, the question he chose to ask: “Suppose I am now come to the sons of Israel and I do say to them, ‘The God of your forefathers has sent me to you,’ and they do say to me, ‘What is his name?’
## ''Abin da ya zaba ya tambayi Allah zai ba ka mamaki. <> The question he chose to ask God, though, might surprise you.
# [[zaba]], [[so]]. <> [[chooses]], [[chose]], [[wills]].
## ''29|62|Allah extends provision for whom He '''[[wills]]''' of His servants and restricts for him. Indeed Allah is, of all things, Knowing. = God expands the provision for whomever He '''chooses''' from among His servants, and withholds it. God is fully aware of all things. <> 29|62|A1lah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda Yake '''so''' daga cikin bãyinsa kuma Yanã ƙuntãtãwa ga (wanda, Yake so). Lalle Allah, Masani ne ga dukan kõme. = [29:62] ALLAH ne ke rubanya arziki ga wanda Yake '''so''' daga cikin bayinSa, kuma Ya qi ba da shi. ALLAH Masani ne ga dukan kome.
## ''Me ya sa ya yiwu Jehovah ya halicci dukan abin da yake so kuma ya sa kansa ya kasance dukan abin da ya zaba? <> What enables Jehovah to create anything he wants and to become whatever he chooses?
## ''Kalmar Helenanci da ya zaba wa “zurfin” tana da nasaba ta kusa da kalmar “rami mara matuka.” <> The Greek word he chose for “depth” is closely related to the word for “abyss.”
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 17:09, 28 March 2022

Noun

Tilo
zaɓe

Jam'i
zaɓuɓɓuka or zaɓuka

m

1. an election, a vote <> ƙuri'a da ake jefawa don sanin wanda ya fi rinjaye a takara.
Abeyesinghe gave chickens the option of pecking one key, [1] <> Abeyesinghe ya bai wa kaji zabin tsattsaga kwaya guda, [2]
2. choice, option, selection.
3. polls

Verb

zaɓe | zaɓa | zaɓi | zaɓo | zaɓu

1. choosing, electing, voting; to select, choose, pick something. <> ɗaukar abu da aka fi so daga cikin wasu.

Glosbe's example sentences of zaba

1. zaba. <> choices.
1. Mun ga sakamakon abin da suka zaba a rayuwa. <> We see the outcome of their choices in life.
2. 21 Wannan yana nufi ne cewa, Allah ya riga ya ga abin da za ka zaba a rayuwarka? <> 21 Does this mean, though, that God has already foreseen the choices you will make in life?
3. 21, 22. (a) Me ya sa babu tushen cewa Jehovah ya riga ya ga dukan abin da za ka zaba a rayuwa? <> 21, 22. (a) Why is there no basis for concluding that Jehovah has foreseen all the choices you will make in life?
2. zaba, zabe, zaɓe. <> chosen.
1. And We had chosen him in this world, and indeed he, in the Hereafter, will be among the righteous. <> Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun zaɓe shi, a cikin dũniya, kuma lalle ne shi, a cikin Lãhira, haƙĩƙa, yana daga sãlihai. = [2:130] Mun zabe shi a nan duniya kuma a lahira yana daga cikin salihai. --Qur'an 2:130
2. 11 Har a yanayi mafi kyau ma, al’umma da Jehovah ya zaba ta Isra’ila ta dā ta nuna tsarkaka kadan ne kawai na kungiyar Allah ta samaniya. <> 11 At its best, Jehovah’s chosen nation of ancient Israel could provide only a dim reflection of the holiness of God’s heavenly organization.
3. Su ne mutane kaɗan da aka zaba su yi mulki da Kristi a sama. <> They are the limited number of humans chosen to rule with Christ in the heavens.
4. A cikin karnuka, maza da mata—da aka zaba daga dukan launin fata, harsuna, da kuma wurare dabam dabam—an nada su. <> Over the centuries, both men and women—chosen from all races, languages, and backgrounds—have been anointed.
5. Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama 'a na kasarsu , ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa wadanda ya zaba cikin yanci . <> Everyone has the right to take part in the government of his country , directly or through freely chosen representatives .
3. zaba, so. <> chose.
1. And his Lord chose him and made him of the righteous. <> Sai Ubangijinsa Ya zãɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutãnen kirki. = Amma sai Ubangijinsa Ya so shi, Ya sanya shi a cikin salihai. --Qur'an 68:50
2. Hikimar Jehovah ta bayyana har a cikin abin da ya zaba ba zai hada cikin Kalmarsa ba. <> Jehovah’s wisdom is seen even in what he chose to leave out of his Word.
3. Amma, ka lura da tambayar da ya zaba ya yi: “Ga shi, sa’anda na zo wurin ’ya’yan Isra’ila, na ce musu, Allah na ubanninku ya aike ni gareku, su kuma sun ce mini, Wāne sunansa? <> Note, though, the question he chose to ask: “Suppose I am now come to the sons of Israel and I do say to them, ‘The God of your forefathers has sent me to you,’ and they do say to me, ‘What is his name?’
4. Abin da ya zaba ya tambayi Allah zai ba ka mamaki. <> The question he chose to ask God, though, might surprise you.
4. zaba, so. <> chooses, chose, wills.
1. 29|62|Allah extends provision for whom He wills of His servants and restricts for him. Indeed Allah is, of all things, Knowing. = God expands the provision for whomever He chooses from among His servants, and withholds it. God is fully aware of all things. <> 29|62|A1lah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda Yake so daga cikin bãyinsa kuma Yanã ƙuntãtãwa ga (wanda, Yake so). Lalle Allah, Masani ne ga dukan kõme. = [29:62] ALLAH ne ke rubanya arziki ga wanda Yake so daga cikin bayinSa, kuma Ya qi ba da shi. ALLAH Masani ne ga dukan kome.
2. Me ya sa ya yiwu Jehovah ya halicci dukan abin da yake so kuma ya sa kansa ya kasance dukan abin da ya zaba? <> What enables Jehovah to create anything he wants and to become whatever he chooses?
3. Kalmar Helenanci da ya zaba wa “zurfin” tana da nasaba ta kusa da kalmar “rami mara matuka.” <> The Greek word he chose for “depth” is closely related to the word for “abyss.”