Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gare: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
 
(7 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Preposition ==
== Preposition ==
{{preposition}}
{{preposition}}
#[[ga]] ([[for]], [[from]], or [[to]])
#[[ga]] ([[upon]], [[for]], [[from]], or [[to]])
#:''daga '''gare''' shi <> from him''
#:''daga '''gare''' shi <> from him''
#:''When they [[entered]] '''[[upon]]''' him and said, "[We [[greet]] you with] [[peace]]." He [[answered]], "[And upon you] peace, [you are] a people [[unknown]]. <> A lõkacin da suka shiga '''gare''' shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata '''a gare''' ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam '''gare''' ku mutane baqi!"'' --[[Qur'an]] 51:25
#:''And a Sign '''[[for]] [[them]]''' is the night'' <> Kuma ãyã ce '''a [[gare]] su''': Dare... <small>--[[Quran/36/37]]</small>


== Noun 1 ==
== Noun 1 ==
Line 13: Line 15:
== Noun 2 ==
== Noun 2 ==
{{suna|gare|none}}
{{suna|gare|none}}
{{noun|hoop}}
[[File:gare - bicycle tire toy.jpg|thumbnail| yarinyar dake wasa da [[gare]] a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [http://blogs.worldbank.org/africacan/using-knowledge-fight-poverty-africa] ]]
[[File:gare - bicycle tire toy.jpg|thumbnail| yarinyar dake wasa da [[gare]] a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [http://blogs.worldbank.org/africacan/using-knowledge-fight-poverty-africa] ]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a [[circular]] makeshift kid's toy made from bicycle tires made to be rolled around. {{syn|gare-gare}}
# Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a [[circular]] makeshift kid's toy like a [[hoop]]  [https://archive.org/details/englishhausadict00newm/page/125] made from bicycle tires made to be rolled around. {{syn|gare-gare}}
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 08:04, 12 April 2022

Preposition

Preposition
gare

  1. ga (upon, for, from, or to)
    daga gare shi <> from him
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25
    And a Sign for them is the night <> Kuma ãyã ce a gare su: Dare... --Quran/36/37

Noun 1

Tilo
gare

Jam'i
garuka

Babbar rigar gare <> Man modeling the gare gown or thobe for an online store

f

  1. babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.
    Hausa men are recognisable by their elaborate dress. Many wear large, flowing gowns (gare or babban riga), with elaborate embroidery around the neck. [2][3]


Noun 2

Tilo
gare

Jam'i
babu (none)

Singular
hoop

Plural
hoops

yarinyar dake wasa da gare a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [1]

m

  1. Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a circular makeshift kid's toy like a hoop [4] made from bicycle tires made to be rolled around.