Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafiya: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
No edit summary
 
(4 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
==Verb==
==Verb==
# [[walking]], moving, [[flow]]ing {{syn|gudana}}
# [[walking]], moving, [[flow]]ing, [[going]] {{syn|gudana}}
#: ''but when he '''[[walked]]''' naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> amma '''tafiyar da yake''' zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]''  
##''but when he '''[[walked]]''' naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> amma '''tafiyar da yake''' zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]''  
##''The sun '''[[travels]]''' for its fixed [[term]].'' <> Kuma rana '''tana [[tafiya]]''' zuwa zangonta. <small>--[[Quran/36/38#Quran.2F36.2F38|Qur'an 36:38]]</small>


==Noun==
==Noun==
Line 7: Line 8:
{{noun|walk}}
{{noun|walk}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# a [[trip]], [[journey]], [[walk]]
# a [[trip]], [[journey]], [[walk]], [[travel]].
# motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another.
# soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]].
#: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''.
# [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]] or walking on hands with the feet in the air.
# [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya.
# [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking.
# [[tafiyar ruwa|'''tafiya'''r ruwa]]:
## wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season. {{syn|danshi|damuna}}
## kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle.
# [[tafiyar tsutsa|'''tafiya'''r tsutsa]]:
## wani irin rubutu na boko.
## yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya.


<!--begin google translation-->
<!--begin google translation-->

Latest revision as of 10:23, 17 April 2022

Verb

  1. walking, moving, flowing, going
    1. but when he walked naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [1] <> amma tafiyar da yake zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [2]
    2. The sun travels for its fixed term. <> Kuma rana tana tafiya zuwa zangonta. --Qur'an 36:38

Noun

Tilo
tafiya

Jam'i
tafiye-tafiye

Singular
walk

Plural
walks

f

  1. a trip, journey, walk, travel.
  2. motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another.
  3. soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> walking.
    Audu ya fara tafiya. <> Audu has started walking.
  4. tafiyar ƙaguwa: tafiya a karkace. <> walking crookedly or walking on hands with the feet in the air.
  5. tafiyar kura: kwan gaba kwam baya.
  6. tafiyar amare: tafiya a hankali <> slow walking.
  7. tafiyar ruwa:
    1. wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season.
    2. kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle.
  8. tafiyar tsutsa:
    1. wani irin rubutu na boko.
    2. yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya.


Google translation of tafiya

Walk, travel.

  1. (noun) walk <> tafiya, yawo; cap <> hula, tafiya, murfi; journey <> tafiya; ride <> tafiya, sukuwa, kilishi; voyage <> tafiya;
  2. (verb) travel <> tafiya, yawon duniya;