Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

danshi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
danshi

Jam'i
babu (none)

Singular
moisture

Plural
moistures

  1. humid - containing perceptible moisture (usually describing air or atmosphere); damp; moist; somewhat wet or watery. <> mai danshi, jiƙuwar abu sama-sama.
    Humid earth <> Duniya mai laima.
    Storage and Retrieval: Archival materials are stored in an orderly and secure way to prevent loss and to protect them against damage from light and moisture. <> Wurin Ajiya da Ɗaukowa: Ana ajiye muhimman abubuwa na tarihi bisa tsari don kada su lalace kuma kada haske da danshi su lalace su.
    when mixed with moisture from the eyes. [1] <> da zarar sun hadu da danshin cikin ido. [2]
    The weather in the south is very humid. <> Yanayin kudancin ƙasa na da laima da yawa.
  2. wani irin ciwo da ke kama jirajirai.
  3. albarkaci
    Allah ya sa ni a danshinka.


Google translation of danshi

Moisture.

  1. (noun) moisture <> danshi;