Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

goruba: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(9 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 6: Line 6:
# Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> ''Hyphaene thebaica'', a palm tree with edible oval fruit. [[Category:Trees]]
# Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> ''Hyphaene thebaica'', a palm tree with edible oval fruit. [[Category:Trees]]
# 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the [[doum]] [[fruit]].
# 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the [[doum]] [[fruit]].
#: ''Sahara, inda ake samun '''itatuwan''' giginya, '''goruba''', magarya, aduwa, da sauransu. [http://www.dw.com/ha/amfanin-yayan-itatuwan-gargajiyar-hausa-ga-lafiyar-jikin-dan-adam/a-19229535]''
## ''Sahara, inda ake samun '''itatuwan''' giginya, '''goruba''', magarya, aduwa, da sauransu. [http://www.dw.com/ha/amfanin-yayan-itatuwan-gargajiyar-hausa-ga-lafiyar-jikin-dan-adam/a-19229535]''
##''Tana cin '''[[goruba]]''' ne kullum? [https://twitter.com/BabaganaBulam13/status/1517780941351104513]'' <> Is she eating the '''doum fruit''' daily?
# {{other spelling of|goriba}}
# {{other spelling of|goriba}}
# [[karin magana]]: wace '''goruba''' daga hannun kuturu
## ''A wajen wani taron manema labarai jam’iyyar SDP dake da alamar doki, shugabanin jam’iyar sun yi Jam’iyyar ta SDP dai ta ce ta shirya tsaf domin kwace '''goruba''' daga hannun kuturu [https://www.voahausa.com/a/4617666.html]
## ''wannan karon mata sun yunkuro don kwace '''goruba''' a hannun kuturu inda a jihar Adamawa, mata Ita dai Binani da ta kada wasu gangan yan siyasa biyu da suka hada da tsohon shugaban [https://www.voahausa.com/a/4611302.html]
[[Category:Bad Google Translations]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 08:45, 23 April 2022

Noun

Tilo
goruba

Jam'i
gorubobi or goribu or gorubai

Singular
doum palm

Plural
doum palms

doum palm <> goruba

f

  1. Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
  2. 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
    1. Sahara, inda ake samun itatuwan giginya, goruba, magarya, aduwa, da sauransu. [1]
    2. Tana cin goruba ne kullum? [2] <> Is she eating the doum fruit daily?
  3. Goruba is another way of spelling goriba.
  4. karin magana: wace goruba daga hannun kuturu
    1. A wajen wani taron manema labarai jam’iyyar SDP dake da alamar doki, shugabanin jam’iyar sun yi Jam’iyyar ta SDP dai ta ce ta shirya tsaf domin kwace goruba daga hannun kuturu [3]
    2. wannan karon mata sun yunkuro don kwace goruba a hannun kuturu inda a jihar Adamawa, mata Ita dai Binani da ta kada wasu gangan yan siyasa biyu da suka hada da tsohon shugaban [4]
Contents