Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

riƙo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "# to hold, to have held, safekeep."
 
No edit summary
 
(4 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
# to [[hold]], to have [[held]], [[safekeep]].
[[riƙo]] | [[riƙi]] | [[riƙe]] | [[riƙa]]
# to [[hold]], to have [[held]], [[safekeep]]. <> kamun wani abu da hannu. kula ko ɗaukar nauyin yin wani abu.
#:''Kaka tana '''[[riƙon]]''' jikanta.'' <> The grandmother is '''[[looking after]]''' her grandchild.
# tsananin [[rowa]]. <> extremely [[miser]]. {{syn|maƙo}}
# ƙullatar wani a zuci.
# kuɗin shiga caca. <> a gambling entrance fee.
# tuwon riƙo: wani irin tuwo mai laushi wanda dukawa ke liƙe fata da shi.
# [[adoption]], to [[adopt]].
#:''Domin suna tunanin cewa ba za su iya kula da ni ba, sai iyayena suka yanke shawarar bayar da ni '''riƙo'''.''<br>Feeling that they would be unable to take care of me, my parents decided to give me up for [[adoption]].
 
{{also|riƙon ƙwarya}}