Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Verb == #to do"
 
 
(5 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
==[[yi]]==
# [[ya]].
== Verb ==
== Verb ==
#to do
#to [[do]] or [[perform]], [[done]]. <> [[aikata]].
#[[made]]
# [[kai]], ko [[isa]], ko [[daidai]]; <> [[is]] [[equivalent]], [[equals]], comes to.
#: ''ya '''yi''' Naira uku.''
# dosa ko nufi; {{syn|yiwo}}
#: ''ya '''yi''' yamma'' 
# [[ƙoƙarta]]; <> [[try]], [[attempt]] to
#: ''sun '''yi''' su karya mu sun kasa
# [[faru]], ko [[zo]], ko [[zama]]; <> the arrival of something.
## ''duhu ya yi''
## ''lokacin cin abinci ya yi, watau ya zo.
# [[gina]] ko [[naɗa]] <> [[establish]], [[construct]], bring about.
#: ''ya '''yi''' gari'' (watau ya gina gari)
 
==Noun==
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[aikatawa]] <> [[work]], [[function]], [[operate]].
#: ''agogonsa ba ya '''yi''' (watau ba ya aiki). <> his watch doesn't '''function'''.''
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 14:42, 7 June 2022

yi

  1. ya.

Verb

  1. to do or perform, done. <> aikata.
  2. made
  3. kai, ko isa, ko daidai; <> is equivalent, equals, comes to.
    ya yi Naira uku.
  4. dosa ko nufi;
    ya yi yamma
  5. ƙoƙarta; <> try, attempt to
    sun yi su karya mu sun kasa
  6. faru, ko zo, ko zama; <> the arrival of something.
    1. duhu ya yi
    2. lokacin cin abinci ya yi, watau ya zo.
  7. gina ko naɗa <> establish, construct, bring about.
    ya yi gari (watau ya gina gari)

Noun

m

  1. aikatawa <> work, function, operate.
    agogonsa ba ya yi (watau ba ya aiki). <> his watch doesn't function.