Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsawa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Redirected page to tsawata
 
No edit summary
 
(6 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
#REDIRECT [[tsawata]]
<big>[[thunder]]</big>
== Suna ==
{{suna|tsawa|none}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# ƙarar [[aradu]]; tarnatsa
#: ''But they were insolent toward the command of their Lord, so the '''thunderbolt''' seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka '''[[tsawa]]''' ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, [[walƙiya]]r [[aradu]] ta nausa su, sa'ad da suna kallo.'' --Qur'an 51:44
# [[tozarta]] ko [[tsorata]] mutum ta amfani da [[ɗaga]] murya sama. <> [[scolding]]
# [[tsaguwa]] a [[jiki]]n [[tulu]] ko [[ƙwarya]]
# [[shout]], blast
#:''All it took was one ˹mighty˺ '''[[blast]]''', and they were [[extinguished]] at once.'' <> Ba ta kasance ba face '''[[tsawa]]''' guda, sa'an nan sai gã su [[somammu]]. <small>--[[Quran/36/29]]</small>
 
 
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 18:57, 2 July 2022

thunder

Suna

Tilo
tsawa

Jam'i
babu (none)

f

  1. ƙarar aradu; tarnatsa
    But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyar aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44
  2. tozarta ko tsorata mutum ta amfani da ɗaga murya sama. <> scolding
  3. tsaguwa a jikin tulu ko ƙwarya
  4. shout, blast
    All it took was one ˹mighty˺ blast, and they were extinguished at once. <> Ba ta kasance ba face tsawa guda, sa'an nan sai gã su somammu. --Quran/36/29
Contents