Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

policies: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit
No edit summary
 
(2 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
==Noun==
==Noun==
{{noun|policy|policies}}
{{noun|policy|policies}}
# {{plural of|policy}} [[manufofi]]
# {{plural of|policy}} [[manufofi]], [[dokoki]] {{syn|laws|rules}}
 
##''At other times, unwise government '''policies''' and greed and dishonesty by those in power have combined to wipe out savings and have forced people to forfeit their possessions. ''<br> Wani lokaci, '''[[dokoki]]n''' gwamnati da haɗama da rashin gaskiya na waɗanda suke iko sun haɗa sun cinye kuɗi da mutane suka tara kuma sun tilasta musu su yi hasarar dukiyarsu.
##''Also, opposing ideologies and close election results that do not end up in a clear majority have weakened the power base of even popular leaders, so that they have no clear mandate to implement their '''policies'''. ''<br> Mutane suna da ra’ayoyi dabam-dabam game da siyasa. Kuma sa’ad da wani ya ci zaɓe da ƙarin ƙuri’o’i kaɗan, ba ya samun isashen iko ya aiwatar da '''abubuwan da ya yi alkawari'''nsu.
##''Around the world, many nations adopted the '''policies''' —democracy, free enterprise, and free trade— that seemed to have made the United States rich. ''<br> Ƙasashe da yawa a duniya sun amince da waɗannan '''[[hanyoyi]]n''', wato, dimokuraɗiyya, yin kasuwanci kyauta ba tare da biyan haraji ba, abubuwan da ake ganin cewa su ne suka sa Amirka ta zama ƙasa mai arziki.
<!--begin google translation-->
<!--begin google translation-->