More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

(7 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 6: | Line 6: | ||
##''Why must Christians not '''[[adopt]]''' the world’s casual attitude toward marriage? ''
Me ya sa bai kamata Kiristoci '''[[su kasance]]''' da '''[[ra’ayin]]''' duniya game da aure ba? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Why must Christians not '''[[adopt]]''' the world’s casual attitude toward marriage? ''
Me ya sa bai kamata Kiristoci '''[[su kasance]]''' da '''[[ra’ayin]]''' duniya game da aure ba? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What will help us to '''[[adopt]]''' Jehovah’s view of human weakness? ''
Mene ne zai taimaka mana mu '''[[kasance]]''' da '''[[irin]]''' ra’ayin Jehobah game da kasawar wasu? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''What will help us to '''[[adopt]]''' Jehovah’s view of human weakness? ''
Mene ne zai taimaka mana mu '''[[kasance]]''' da '''[[irin]]''' ra’ayin Jehobah game da kasawar wasu? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''1938—Congregations '''[[adopt] | ##''1938—Congregations '''[[adopt]]''' a resolution requesting that all congregation servants be appointed theocratically. ''
1938—Ikilisiyoyi '''[[sun amince]]''' cewa a riƙa naɗa dukan dattawa a ikilisiya a ƙarƙashin ja-gorancin ruhu mai tsarki. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We must make sure that such ungodly individuals do not influence us to '''[[adopt]]''' their ways and attitudes. ''
Ya kamata mu mai da hankali don kada irin waɗannan miyagun mutane su rinjaye mu mu riƙa '''[[yin]]''' tunani da kuma yin abubuwa kamar su. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Remembering that study is work and requires mental effort, it is also good to '''[[adopt]]''' an appropriate posture. ''
Ka tuna cewa nazari aiki ne da yake bukatar wasa ƙwaƙwalwa, yana da kyau mu zauna '''[[da]]''' kyau. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The second article analyzes the attitude that congregation elders should strive to '''[[adopt]]''' as they serve as undershepherds of the flock. ''
Sashe na biyu kuma ya bayyana halayen da ya kamata dattawa su '''[[kasance]]''' da su yayin da suke aikinsu na masu kula da garken Allah. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''3, 4. (a) When did the Bible Students '''[[adopt]]''' a new name, and how did they feel about it? ''
3, 4. (a) A wace shekara ce aka '''[[soma]]''' kiran Ɗaliban Littafi Mai Tsarki Shaidun Jehobah kuma yaya suka ji? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''• What method of Bible study did the early Bible Students '''[[adopt]]''', and why was it unique? ''
• Wane irin matakin nazarin Littafi Mai-Tsarki ne Ɗaliban Littafi Mai-Tsarki na farko '''[[suka bi]]''', kuma me ya sa wannan ya bambanta? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Like Gideon, he had a modest view of himself—a view we do well to '''[[adopt]]'''. ''
Kamar Gidiyon, ya ɗauki kansa da filako—hali da ya kamata mu '''[[kasance]]''' da shi ke '''[[nan]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''To understand why, imagine a respectable father who shows kind interest in an orphaned youth and wishes to '''[[adopt]]''' him as a member of his own family. ''
Don mu fahimci dalilin da ya sa, ka yi tunanin uba wanda yake son wani matashi da ba shi da iyaye kuma yana son ya '''[[kasance]]''' cikin iyalinsa. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''It is all too easy to '''[[adopt]]'''—even unwittingly—the attitudes, standards, and personality traits of those with whom we have close association. ''
Ba shi da wuya mu '''[[koyi]]''' halaye, mizanai, da kuma mutumtakar waɗanda muke cuɗanya da su, ba da sanin mu ba. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We '''[[adopt]]''' a view like that of Paul toward brothers in his day. ''
Muna '''[[ɗaukan]]''' ra’ayi kamar na Bulus game da ’yan’uwa a zamaninsa. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Indeed, Jehovah determined that he would '''[[adopt]]''' some humans into his own perfect heavenly family. ''
Hakika, Jehobah ya ƙudurta cewa zai kai wasu cikin ’yan Adam zuwa kamiltacciya iyalinsa a samaniya. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If your children do not learn moral values from you at home, they will likely '''[[adopt]]''' the views of their schoolmates and teachers or those of the mass media. ''
Idan yaranka ba su koyi ɗabi’a mai kyau ba a gida, suna iya '''[[bin]]''' ra’ayin abokansu a makaranta da kuma malamansu ko ta hanyar watsa labarai. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''As they mature, many youths choose to '''[[adopt]]''' the religion of their parents. ''
Sa’ad da suke girma, matasa da yawa sukan '''[[rungumi]]''' addinin iyayensu. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why should we seek to '''[[adopt]]''' Christ’s mental attitude? ''
Me ya sa ya kamata mu '''[[bi]]''' irin halin Kristi? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They renew our spirit by helping us to keep in focus the reasons that motivated us to '''[[adopt]]''' a godly life course. ''
Suna ƙarfafa mu ta taimakonmu mu mai da hankali ga abin da ya motsa mu mu zaɓi '''[[bin]]''' tafarki na ibada. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Making political alliances led Israel and Judah to '''[[adopt]]''' the false worship of their allies. ''
Yin ƙawance na siyasa ya sa Isra’ila da Yahuda su '''[[soma yin]]''' bautar ƙarya da ƙawayensu suke yi. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How can asking yourself these questions help you to '''[[adopt]]''' Jehovah’s view of matters? ''
Ta yaya yi wa kanka waɗannan tambayoyi za su taimake ka ka '''[[kasance]]''' da ra’ayin Jehobah game da batutuwa? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why did the Bible Students '''[[adopt]]''' the name Jehovah’s Witnesses? ''
Me ya sa Ɗaliban Littafi Mai Tsarki '''[[suka soma amfani]]''' da sunan nan, Shaidun Jehobah? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Instead, however, he allowed God’s enemies to put him to death so that he could '''[[adopt]]''' Adam’s sinful descendants and make it possible for those exercising faith in him to receive everlasting life. ''
Amma, maimakon hakan, ya ƙyale magabtan Allah su kashe shi don ya karɓi ’'''[[ya’yan]]''' Adamu masu zunubi kuma ya sa ya yiwu waɗanda suka ba da gaskiya a gare shi su samu rai madawwami. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We should not become envious of the prosperity of the wicked and '''[[adopt]]''' their ungodly ways. ''
Kada mu yi kishin arzikin miyagu kuma mu '''[[soma bin]]''' hanyoyinsu na rashin ibada. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They maintain their integrity, refusing to '''[[adopt]]''' the spirit of this wicked world and its materialistic, immoral, and selfish attitudes. ''
Sun kasance da aminci kuma suka ƙi '''[[bin]]''' halin mutanen wannan muguwar duniya da ya haɗa da cika son abin duniya da lalata da son zuciya. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''3 Sadly, after the death of the apostles, who acted as a restraint against apostasy, so-called Christians who had no love of truth began to '''[[adopt]]''' pagan customs, celebrations, and “holy” days, which they dubbed Christian. ''
3 Abin baƙin ciki, bayan mutuwar manzannin da suka hana ridda, waɗanda suke da’awar cewa su Kiristoci ne amma ba sa ƙaunar gaskiya sun soma '''[[bin]]''' al’adun arna, bukukuwansu, da kuma ranakunsu “mai tsarki,” kuma suka ce ya dace da Kiristanci. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved Thu Mar 07 2019 21:54:31 GMT-0500 (EST) via [https://script.google.com/d/MmuOFBkQK9P5Em26p8AdEffof1oxjCliv/edit?mid=ACjPJvE8nKBvM94XBYvfpKC8GJ0mvPQY2-3fQyOMjxgGsFWrmVmGaVHkVKxECzWB1Nnm06qP8YDk6ewym4HgBreKQICXJG2q22cC3qlS3Zwh1bO_JeYy4rzN0W8YPUpTc_glNt0e9DdW8Q4&uiv=2] |