More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 24: | Line 24: | ||
##''How can asking yourself these questions help you to '''[[adopt]]''' Jehovah’s view of matters? ''
Ta yaya yi wa kanka waɗannan tambayoyi za su taimake ka ka '''[[kasance]]''' da ra’ayin Jehobah game da batutuwa? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''How can asking yourself these questions help you to '''[[adopt]]''' Jehovah’s view of matters? ''
Ta yaya yi wa kanka waɗannan tambayoyi za su taimake ka ka '''[[kasance]]''' da ra’ayin Jehobah game da batutuwa? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why did the Bible Students '''[[adopt]]''' the name Jehovah’s Witnesses? ''
Me ya sa Ɗaliban Littafi Mai Tsarki '''[[suka soma amfani]]''' da sunan nan, Shaidun Jehobah? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Why did the Bible Students '''[[adopt]]''' the name Jehovah’s Witnesses? ''
Me ya sa Ɗaliban Littafi Mai Tsarki '''[[suka soma amfani]]''' da sunan nan, Shaidun Jehobah? [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Instead, however, he allowed God’s enemies to put him to death so that he could '''[[adopt]]''' Adam’s sinful descendants and make it possible for those exercising faith in him to receive everlasting life. ''
Amma, maimakon ha | ##''Instead, however, he allowed God’s enemies to put him to death so that he could '''[[adopt]]''' Adam’s sinful descendants and make it possible for those exercising faith in him to receive everlasting life. ''
Amma, maimakon hakan, ya ƙyale magabtan Allah su kashe shi don ya karɓi ’'''[[ya’yan]]''' Adamu masu zunubi kuma ya sa ya yiwu waɗanda suka ba da gaskiya a gare shi su samu rai madawwami. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We should not become envious of the prosperity of the wicked and '''[[adopt]]''' their ungodly ways. ''
Kada mu yi kishin arzikin miyagu kuma mu '''[[soma bin]]''' hanyoyinsu na rashin ibada. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They maintain their integrity, refusing to '''[[adopt]]''' the spirit of this wicked world and its materialistic, immoral, and selfish attitudes. ''
Sun kasance da aminci kuma suka ƙi '''[[bin]]''' halin mutanen wannan muguwar duniya da ya haɗa da cika son abin duniya da lalata da son zuciya. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''3 Sadly, after the death of the apostles, who acted as a restraint against apostasy, so-called Christians who had no love of truth began to '''[[adopt]]''' pagan customs, celebrations, and “holy” days, which they dubbed Christian. ''
3 Abin baƙin ciki, bayan mutuwar manzannin da suka hana ridda, waɗanda suke da’awar cewa su Kiristoci ne amma ba sa ƙaunar gaskiya sun soma '''[[bin]]''' al’adun arna, bukukuwansu, da kuma ranakunsu “mai tsarki,” kuma suka ce ya dace da Kiristanci. [https://glosbe.com/en/ha/adopt?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved Thu Mar 07 2019 21:54:31 GMT-0500 (EST) via [https://script.google.com/d/MmuOFBkQK9P5Em26p8AdEffof1oxjCliv/edit?mid=ACjPJvE8nKBvM94XBYvfpKC8GJ0mvPQY2-3fQyOMjxgGsFWrmVmGaVHkVKxECzWB1Nnm06qP8YDk6ewym4HgBreKQICXJG2q22cC3qlS3Zwh1bO_JeYy4rzN0W8YPUpTc_glNt0e9DdW8Q4&uiv=2] |