More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(5 intermediate revisions by one other user not shown) | |||
Line 2: | Line 2: | ||
{{suna|rariya|rariyoyi|raraiku}} | {{suna|rariya|rariyoyi|raraiku}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
[[File:rariya dance.jpg|thumbnail| [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] da [http://hausafilms.tv/actress/rahma_sadau Rahama Sadau] na taka rawa a fim din Rariya <> A dance in | [[File:rariya dance.jpg|thumbnail| [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] da [http://hausafilms.tv/actress/rahma_sadau Rahama Sadau] na taka rawa a fim din [http://hausafilms.tv/film/rariya Rariya] <> A dance in a Hausa film.]] | ||
# 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. | # 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama. | ||
# magudanar ruwa. | # magudanar ruwa. <> a water [[gutter]]. | ||
# kwararo, watau ƙaramar hanya a gari. | # [[kwararo]], watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow [[path]]. | ||
# saƙaƙƙiyar waya mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | # saƙaƙƙiyar [[waya]] mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | ||
# kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne. | |||
# wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko | |||
# [[indararo]] daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kuɗin da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. [[sieve]]. | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |